Gwamnan Ribas Siminalayi Fubara Ya Koma APC
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Gidan talbijin na Channels ya rawaito cewa Fubara ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda […]



