Labarai
JIBWIS Gwallaga Sun Ziyarci A Sansanin Alhazai Na Jihar Bauchi Domin Bada Agaji
JIBWIS Gwallaga Suna Taimakawa A Sansanin Alhazai Na Jihar Bauchi Daga Muazu Hardawa da Abdurrazak Musa Hamza Bauchi Tawagar ‘Yan agajin JIBWIS na kungiyar Izalatil bidah waikamatis sunnah karkashin jagorancin Daraktan Agaji na Jihar Bauchi, Alhaji Umar Jabir, tare da Camp Commander, Alh Ahmad M. Fanta, sun ziyarci Sansanin Alhazai na Jihar Bauchi domin duba […]

