Babban Labari
2027: Sarkin Gumel Alhaji Dr. Lawan Ahmad Muhammad Sani, Ya Tabbatar Wa Namadi Da Kuri’un Al’ummar Masarautar
Daga Ali Rabiu Ali, Dutse Sarkin Gumel, Alhaji Dr. Lawan Ahmad Muhammad Sani, ya tabbatar wa Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, cewa al’ummar masarautar Gumel za su ba Jam’iyyar APC gagarumar nasara a zaɓen shekarar 2027, yana mai bayyana gwamnan a matsayin ɗan gida a masarautar. Sarkin ya bayyana hakan ne a ranar Asabar, […]

