Babban Labari
Labarai
Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 3 Tare Da Sace Shanu 1,000 A Jihar Neja
Wasu yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Magama , a jihar Naija inda suka halaka mutane 3 tare da sace shanu sama da dubu daya 1,000. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 11:00am na ranar Talata wadanda yan bindigar suka farwa kauyukan Ibeto, Salka da kuma Koso. Wani mazaunin yankin ya shaidawa Chennels tv , […]

