Babu Rukuni
Jigawa Ta Cika Shekaru 35, Gwamnati Za Ta Karrama Waɗanda Suka Gina Jihar
Jihar Jigawa za ta gudanar da bukukuwan cika shekaru 35 da kafuwarta, inda gwamnatin jihar ta shirya karrama mutane da ƙungiyoyin da suka taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban jihar. An ƙirƙiro Jihar Jigawa ne a ranar 27 ga watan Agustan 1991, a lokacin mulkin tsohon shugaban mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Gwamnatin jihar […]
