Majalisar dattawan Najeriya ta dakatar da tantance Festus Keyamo a matsayin minista
Sanata Darlington Nwokocha ne ya fara gabatar da ƙudirin hakan a gaban majalisa, inda ya nemi a dakatar da shi har sai lokacin da ya amince da cewa majalisa na da damar bincikar ayyukan ministoci.