Bayan Kaddamar Da Operation Kukan Kura Jama’a Suna Bayar Da Hadin Kai : Yan Sanda
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ya bawa al’ummar jihar bisa hadin kai da goyon bayan da suke basu a koda yaushe don wanzar da zaman lafiya mai dorewa. cikin wani sako da kakakin rundunar yan sandan jihar Kano , SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya wallafa a shafin sa na Facebook, ya ce mutane suna […]