Babban Labari
Labarai
Za A Gina Layin Dogo Mai Amfani Da Lantarki A Kano
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta samar da titin dogo domin sufurin jirgin ƙasa a ƙwaryar birnin Kano da ke arewacin ƙasar, wanda zai laƙume naira triliyan 1 da rabi, a kamar yadda shugaban kwamitin kasafin kuɗi na majalisar wakilai Abubakar Kabir Abubakar ya bayyana. Jaridar DailyTrust ce ta ruwaito ɗan majalisar yana bayyana hakan ne a […]

