Tag: SUNUSI

Babban Labari Labarai

Sarkin Kano Na 14 Muhammadu Sunusi ii Ya Bayyana Takaicinsa Kan Fadan Daba Da Shan Kayan Maye

Mai Martaba Sarkin Kano na 14m Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya bayyana takaicinsa yadda ake fama da fadan daba da shan miyagun kwayoyi da  sace-sacen wayoyin da suka zama ruwan dare a jihar nan. Sarkin ya bayyana hakan ne lokacin da yake samun korafe-korafen al’ummar  a unguwannin Sheka da Maidile da Ja’oji da dai sauran […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000