Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ii ya ɓukaci jama’a su yafewa juna.
Mai martaba sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sunusi ii, ya buƙaci jama’a su kasance masu haɗin kai da yafewa juna, kan dukkan wata matsala ta rashin jituwa. Dr. Muhammadu Sunusi ii, ya bayyana hakan yayin sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan na shekarar 2026. Ya ce , an ga watan a masarautar Katsina da […]