Babban Labari
Labarai
Majalisar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma Kan Zargin Almundahana
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da Shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Nazir Yau tsawon wata uku domin gudanar da cikakken bincike kan zarge-zargen da suka haɗa da amfani da ofis ta hanyar da ba ta dace ba da aikata ba daidai ba, da kuma karkatar da kayan mutane. Kansilolin ƙaramar hukumar ne dai suak […]

