Babban Labari
Labarai
Jam’iyyar PDP ta ɗinke – Tanimu Turaki
Shugaban jam’iyyar PDP, Kabiru Tanimu Turaki ya ce yanzu jam’iyyar ta ɗinke ɓarakar da ta daɗe tana ciki, inda ya ce komai ya wuce a yanzu. Turaki ya bayyana haka ne a ranar Laraba a lokacin da yake zantawa da shugabannin jam’iyyar PDP na jihohi, waɗanda ya ce sun kai masa ziyara ne domin taya […]

