Babban Labari
Labarai
Yan Sanda Sun Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Lalata Taransifoma A Hadejia
Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zargi lalata Taransifoma, a karamar hukumar Hadejia. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Shisu Lawan Adamu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar. Sanarwar ta ce an kama batagarin lokacin da suke barnata na’urar wutar lantakin, wadanda suka […]

