Babban Labari
Za Mu Kama Duk Wanda Ya Fito Yin Tashe: Yan Sandan Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da dakatar da duk wani nau’i na tashe a fadin jihar, sakamakon yadda wasu batagarin matasa suke fakewa suna aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai a ranar […]

