Trump

Na Gamsu Ana Kashe Musulmai A Najeriya — Trump

A karon farko tun bayan da ya fara magana kan matsalar tsaro a Najeriya, Shugaban Amurka, Donald Trump, ya amince cewa ana kashe Musulmai a ƙasar. A baya, Trump ya sha bayyana cewa hare-haren da ake kai wa a Najeriya sun fi shafar Kiristoci kaɗai, duk da cewa rahotannin sun nuna cewar mutane daga kowane […]

Read more

NOA Ta Yi Watsi Da Kalaman Trump Mai Cike Da Kura-kurai Kan Zargin Yiwa Kiristoci Kisan Kiyashi A Nijeriya.

Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA, ta bayyana kalaman shugaban kasar Amurika Donald Trump, na zargin yi wa kiristoci kisan kiyashi, a Nijeriya nada alaka da kura-kurai da bayanan bogi da hukumar tattara bayanan sirri ta kasar Amurika ta bashi. Daraktan hukumar Malam Lanre Issa-Onilu, ne ya bayyana hakan, a wajen taron musanta […]

Read more