Babban Labari
Labarai
Tsoffin ‘Yan Sanda 500 Sun Mutu Suna Neman Haƙƙinsu
Ƙungiyar tsoffin ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta bayyana cewa mambobinta guda 500 sun mutu ba a biya su hakkinsu na kammala aiki ba.

