Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Unggogo Ya Sauya Sheka Zuwa APC
Tsohon Shugaban karamar hukumar Ungoggo, Sule Musa Kadawa ya fice daga PDP zuwa APC a jihar Kano. Rahotanni na cewa, Kadawan ya samu goyon bayan wasu yayan Jam’iyar NNPP kusan 2,000 da suka marasa baya wajen koma APC gidan A. A. Zaura. A Yan kwananan dai an samu sauyin sheka daga jam’iyun Adawa zuwa mai […]