Babban Labari
Ɗalibai makafi 135 sun rubuta jarrabawar JAMB a Kano
Aƙalla ɗalibai 135 masu lalurar gani ne suka rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta 2026 (UTME) na Hukumar JAMB a Jihar Kano. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shirin ya cika shekaru 10 da ba wa ɗalibai masu nakasa damar rubuta jarrabawar tun daga shekarar 2017. Da yake jawabi ga ’yan jarida bayan […]

