Babban Labari
Labarai
Ambaliya Ta Ɗaiɗaita Dubban Mutane A Valeancia
Tun bayan faruwar ambaliyar ruwa da tayi sanadiyar rasuwar mutane aƙalla 95 tare da raba wasu da muhallan su, ana cigaba da aikin ceto a garin Valeancia dake ƙasar Sifaniya.

