Babban Labari
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ƙaddamar sabon ofishin masu kai ɗaukin gaggawa na manyan laifuka VCRU.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ƙaddamar sabon ofishin ƴan sanda na masu kai ɗaukin gaggawa na manyan laifuka, VCRU, wanda aka kafa a ranar 29 ga watan Afrilun 2026, bisa umarnin babban sufeton ƴan sandan Nijeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, wanda yayi daidai da dokar ƴan sanda ta shekarar 2020. Kwamishinan ƴan sandan jihar […]

