Babban Labari
Zaɓen cike gurbi: Rundunar ƴan Sandan jihar Kano ta taƙaita zirga-zirga a Dawakin Kudu da Warawa.
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta bayyana matakan tsaro da aka amince da su gabanin zaben cike gurbin ɗan majalisar Tarayya mai wakiltar Dawakin Kudu da Warawa wanda zai gudana ranar Asabar. Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar,CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar Yace bisa umarnin kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP […]

