Babban Labari
Cikin ɗalibai 10 a jami’o’in Najeriya 6 suna harkar damfara ta yanar gizo — EFCC
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati ta EFCC ta bayyana damuwa kan yadda harkar nan ta damfara ta yanar gizo ta zama ruwan dare a tsakanin ɗaliban jami’o’in ƙasar. Da yake jawabi a wani taron shugabannin jami’o’i da aka gudanar a Jihar Kano, Shugaban EFCC, Olanipekun Olukoyedo, ya ce […]

