Babban Labari
Labarai
Tsohon Shugaban Kasa Yar’adu’a Ya Cika Shekaru 15 Da Rasuwa.
A ranar 5 ga watan Mayu 2005 marigayi Umar Musa Yar’adu’a ya rasu, bayan ya yi fama da dogaruwar jinya, wanda yana daga cikin daidaikun zaɓaɓɓun shugabannin Najeriya da talakawan kasar ke kewar su, saboda kyakkyawan kamun ludayin gwamnatinsa kuma a ranar 5 ga watan mayu 2025 ya cika shekaru 15 da rasuwa. Sai dai […]

