Babban Labari
Yan Sanda Sun Kama Mata Cikin Wadanda Ake Zargi Da Yin Garkuwa Tare Da Karbar Kudin Fansa A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wasu mutane 5 da ake zarginsu da hada kai wajen yin garkuwa da wani matashi mai suna , Muhammad Bello dan shekaru 21, mazaunin garin Zakirai dake karamar hukumar Gabasawa Kano, inda masu garkuwa da mutanen suka nemi kudin fansar naira miliyan 15 kafin su sake shi. Kakakin […]

