Tag: ZONE ONE

Labarai

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.

Rundunar ’yan sandan Najeriya shiyya ta ɗaya da ke Kano ta kama wani mutum mai suna Ali Alhassan Mohammed, wanda aka fi sani da Faragai, bisa zargin damfarar masu neman aikin gwamnati, kwaikwayon jami’in gwamnati da kuma jabun takardun ɗaukar aiki. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Abdullahi Hussaini, ya ce an kama mutumin […]

Labarai

Rundunar yan sandan shiyya ta daya ta kama Mutane biyar kan zargin jabun magunguna da sojan Gona.

Rundunar yan sandan Nijeriya shiyya ta daya dake Kano, Zone Kano ta kama mutane biyar da ake zargi da kwaikwayar wani mai maganin gargajiya da sayar da jabun magunguna da sunansa. Kakakin rundunar shiyya, DSP , Abdullahi Hussaini, ya ce an kama wadanda ake zargin bayan ƙorafin Dakta Abdulwahab Abubakar Goni Bauchi, shugaban wani asibitin […]

Babban Labari

Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya ta ƙwato wayoyi 29, a hannun wani mutum dake damfarar mata da aikin bogi

Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya dake Kano, ta samu nasarar kama wani mai suna, Richard Peter mai shekaru 32 ɗan asalin jihar Legos, tare da ƙwato wayoyin salula guda 29 da sauran kayayyaki da ake zargin ya sace wa ɗalibai mata a jami’ar Bayero Kano bayan wata damfarar aiki ta bogi. Kakakin rundunar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai