413
Rundunar yan sandar jahar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa biyu bisa zarginsu da kashe wata matashiya a karamar hukumar tudun wada ta Jahar kano.
Kakakin rundunar yan sandar jahar Kano SP Abudullahi Haruna ne ya tabbatar da afkuwar wannan al’amari.