Ƙungiyar Chelsea Na Zabarin Dan Wasan Najeriya Osimhen

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta shirya biyan yuro 100 kan dan wasan Najeriya da Victor Osimhen, mai shekaru 24, daga Napoli.

Dan Wasan ƙwallon ƙafar Najeriya kenan Osimhen

Haka kuma Chelsea na tattaunawa da dan wasan Faransa N’Golo Kante, mai shekara 31, kan sabon kwantiraginsa na shekaru biyu.

Post masu alaƙa

Shugaban Hukumar kwallon Ƙafa ta Najeriya Ibrahim Gusau ya yi murabus

Man City ta dage kan Enzo Fernandez, Sao Paulo da West Ham na neman Vardy

Mahaifin Lionel Messi, Jorge, ya rasu yana da shekara 68