• Home  
  • An Saki Sowore Bayan Dawowar Sa Daga Amurka
- Labarai

An Saki Sowore Bayan Dawowar Sa Daga Amurka

An tsare ɗan takarar Shugabancin ƙasa a jam’iyyar African Action Congress {AAC}, Omoyole Sowore a ranar Lahadi, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. An tsare Sowore ne a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. Sowore wanda ya bayyana hakan a shafinsa na X a safiyar ranar […]

An tsare ɗan takarar Shugabancin ƙasa a jam’iyyar African Action Congress {AAC}, Omoyole Sowore a ranar Lahadi, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. An tsare Sowore ne a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka.

Sowore wanda ya bayyana hakan a shafinsa na X a safiyar ranar Lahadi, inda daga bisani yace an sake shi.

Jagoran juyin juya hali da kuma zanga-zanga Najeriya, ya bayyana cewa hukumomin shigi da fice na Najeriya sun karɓe fasfon sa, inda suka bayyana mai an basu umarnin su tsare shi.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai