• Home  
  • Za’a Fara Gasar Cin Kofin Zakaru Ta Nahiyar Turai
- Wasanni

Za’a Fara Gasar Cin Kofin Zakaru Ta Nahiyar Turai

A daren yau Talata 17 ga Satumba za’a fara gasar cin kofin zakaru ta Nahiyar Turai na kakar wasan 2024/2025. Cikin wani salo da ba’a taɓa ganin irinsa ba, ƙungiyoyi guda 36 ne zasu fafata, saɓanin a baya da aka saba ganin guda 32. Inda duk rukuni zai sami ƙungiyoyi guda takwas. kowace ƙungiya dai […]

A daren yau Talata 17 ga Satumba za’a fara gasar cin kofin zakaru ta Nahiyar Turai na kakar wasan 2024/2025.

Cikin wani salo da ba’a taɓa ganin irinsa ba, ƙungiyoyi guda 36 ne zasu fafata, saɓanin a baya da aka saba ganin guda 32.

Inda duk rukuni zai sami ƙungiyoyi guda takwas. kowace ƙungiya dai zata fafata wasanni guda huɗu a gida, hudu a waje.

Real Madrid ce dai ta lashe gasar a kakar wasan da ta gabata.

#championsleague #UEFA#muhasa

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000