• Home  
  • Gwamnatin Najeriya za ta ciwo bashin dala miliyan ɗari biyar domin tallafa wa mata
- Labarai

Gwamnatin Najeriya za ta ciwo bashin dala miliyan ɗari biyar domin tallafa wa mata

Babban bankin Duniya ya amince da bukatar gwamnatin tarayya na cin bashin dala miliyan ɗari biyar, domin taimaka wa Najeriya a shirin tallafa wa mata.

Wannan shi ne bashi na biyu da bankin duniya ke amincewa da shi karkashin sabuwar gwamnati ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai