Jam’iyyar adawa ta PDP ta yabawa Shugaba Tinubu a karon farko kan matakan da yake dauka da suka shafi tattalin arziki.
Jam’iyyar ta ce matakin cire tallafi da kuma farashin bai daya na Naira a kasuwanni zai samar wa kasar karin triliyan 2 a kudaden sgihar da take samu.
yayin wani taron tattaunawa da manema labarai
Shugaban jam’iyyar a jihar Edo, Dakta Tony Aziegbemi shi ya bayyana haka a
Ya kara da cewa, tallafin da gwamnatin za ta ware don rage radadi shi zai tabbatar da nasarar wadannan matakai, saboda talakawa sun fi shan wahala.