• Home  
  • Abubakar Usman ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026
- Babban Labari - Labarai

Abubakar Usman ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026

Abubakar Usman daga garin Yama na jihar Kebbi ne ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026. Kifin da ya kama yana da nauyin kilogiram 59 kamar yadda alƙalan gasar suka sanar. Abubakar ya samu kyautar motoci biyu da naira miliyan ɗaya. Dubban masinta ne uska shigar gasar kamun kifin – da aka jima ba […]

Abubakar Usman daga garin Yama na jihar Kebbi ne ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026.

Kifin da ya kama yana da nauyin kilogiram 59 kamar yadda alƙalan gasar suka sanar.

Abubakar ya samu kyautar motoci biyu da naira miliyan ɗaya.

Dubban masinta ne uska shigar gasar kamun kifin – da aka jima ba a ba.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne babban baƙon da ya halarci gasar, wadda dubban mutane daga ciki da wajen Najeriya suka halarta.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai