• Home  
  • Hotunan yadda ake shriye-shiryen fara kamun kifi a Argungu
- Babban Labari - Labarai

Hotunan yadda ake shriye-shiryen fara kamun kifi a Argungu

A yau ne ake shirin gudanar da bikin kamun kifi na Argungu, inda masunta daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashe Afrika za su nuna bajintarsu.  

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai