• Home  
  • Al’ummar Kururawa da ke Gwarzo, na ci Gaba da Alhini bayan Harin yan Ta’adda
- Babban Labari - Labarai

Al’ummar Kururawa da ke Gwarzo, na ci Gaba da Alhini bayan Harin yan Ta’adda

Al’ummar Kururawa da ke Gundumar Lakwaya a Karamar Hukumar Gwarzo ta nan Kano, suna ci gaba da alhini biyo bayan harin da wasu Yan ta’adda suka kai garin, inda suka sace wani magidanci dattijo mai suna Alhaji Yakubu na Tsohuwa. Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo, Dr. Mani Tsoho Gwarzo ne, ya jagoranci tawagar manyan jami’an gwamnati […]

Al’ummar Kururawa da ke Gundumar Lakwaya a Karamar Hukumar Gwarzo ta nan Kano, suna ci gaba da alhini biyo bayan harin da wasu Yan ta’adda suka kai garin, inda suka sace wani magidanci dattijo mai suna Alhaji Yakubu na Tsohuwa.

Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo, Dr. Mani Tsoho Gwarzo ne, ya jagoranci tawagar manyan jami’an gwamnati zuwa Kururawan domin jajanta wa al’ummar Gundumar Lakwaya bayan harin da ’yan bindiga suka kai

Abokiyar aiki Humaira Tijjani Abdulkadir na da cigaban wannan rohoto:

 

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai