Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP
Kotun majistare mai lamba 53 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Jamilu Ɗayyabu Haruna, ta fara sauraron ƙarar da ’yan sanda suka shigar kan wani mutum mai suna Musa Adamu, wanda ake zargi da laifin sojan gona da cuta. A cewar ƙunshin tuhumar, ana zargin Musa Adamu da yin sojan gona da sunan cewa shi babban jami’in […]









