Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Kotu a Kano ta rufe gidan mai da gidajen wanka da wajen siyar da nama saboda karya dokar muhalli.

Jihar Lagos:’Yan Sanda Sun Cafke Wani Ɗan Ƙungiyar Biafra

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

‘Yan Sanda a jihar lagos sun kame shugaban kungiyar ‘Yan kabilar Igbo da ke yankin Ajao Estate a jihar Lagos bisa ikirarin gayyato ‘yan Ƙungiyar kabilar Igbo masu ikrarin kafa kasar Biafra wato IPOB zuwa garin na Lagos. 

Read more

TUC Ta Ja Hankalin Gwamnatin Tarayya Kan Illar Janye Tallafin Man Fetur

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Gamayyar Ƙungiyoyin ƙwadogo, TUC, ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man fetur a daidai wannan lokaci da ta ce talakawan ƙasar na cikin mawuyacin hali na matsin tattalin arziki.

Read more

CJID Ta Shirya Wa ‘Yan Jaridu Taron Wayar da Kai Kan Sauyin Yanayi a Abuja

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Cibiyar Horas da ‘Yan Jaridu da Samar da Cigaba, CJID, da taƙwararta ta Cibiyar Bincike Aikin Jarida ta Kwakwaf,  ta gudanar da wani zagaye na biyu na horas da ‘yan jaridu game da abin da ya shafi sauyin yanayi cikin aikin labarai.

Read more

NBC Ta Ci Tarar Channels TV Maƙudan Kuɗaɗe Kan Saɓa Doka

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Hukumar kula da gidajen rediyo da talbijin ta Najeriya (NBC) ta ci tarar gidan talbijin ɗin Channels, naira miliyan biyar saboda saɓa doƙar yaɗa labarai a wata hira da ya yi da mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na Labour Party a zaɓen da ya gabata.

Read more

Manchester United Na Shirin Buga Wasanni 9 a Watan Nan

Muhammad Auwal SuleimanApril 1, 20230

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United za ta buga wasanni har guda tara a cikin watan Afirilu da ya hada da na gasar Europa League da Premier da kuma kofin alubale na FA Cup.

Read more

Mataimakiyar Shugaban Ƙasar Amurka Ta Yaba Wa Shugabar Ƙasar Tanzania

Muhammad Auwal SuleimanMarch 31, 20230

Mataimakiyar shugaban ƙasar Amurka Kamala Harris ta yaba wa Tanzaniya kan sauye-sauyen da ta kawo wanda ke da zimmar ƙarfafa dimokuraɗiyyar ƙasar.

Read more

Jam’iyyar PDP Ta Janye Dakatarwar da Aka Yi Wasu ‘Ya’yanta

Muhammad Auwal SuleimanMarch 31, 20230

A wani mataki na sasanta rikicin da ke ruruwa a PDP, kwamitin zartaswa na jam’iyyar a ranar Alhamis ya janye dakatarwar da ya yi wa wasu ’ya’yan jam’iyyar.

Read more

Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur Na Najeriya Ya Yi Murabus

Muhammad Auwal SuleimanMarch 31, 20230

Karamin ministan albarkatun man fetur na Najeriya Timipre Sylva ya yi murabus daga mukaminsa domin neman sabon wa’adi a matsayin gwamnan jihar Bayelsa mai arzikin man fetur a yankin Neja Delta.

Read more

Sabon Mataimakin Shugaban Ƙasa Ya Kai Wa Babangida, Abdussalam Ziyara

Muhammad Auwal SuleimanMarch 31, 20230

sabon zaɓaɓɓen mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Sanata Kashim Shettima ya kai wa tsofaffin shugabannin Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida da kuma Abdulsalami Abubakar ziyara a Minna, babban birnin jihar Neja. Shettima ya kwatanta tsoffin shugabannin a matsayin mutanen masu dattaku da kuma ubannin ƙasa, inda ya ce gwamnati mai zuwa za ta yi aiki da su […]

Read more

Kaduna: Gamayyar Masu Sa-ido Kan Zaɓen Sun Roƙi INEC Ta Sake Duba Zaɓen Jihar

Muhammad Auwal SuleimanMarch 31, 20230

Gamayyar masu saka ida a zaben 2023 sun bukaci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), da ta sake yin nazari kan sakamakon zaben Jihar Kaduna.

Read more

Posts navigation

1 … 246 … 260
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama