Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Gwamnan Kano ya umarci muƙarrabansa su ajiye mukamansu a ranar 26 ga watan nan

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

Gwamnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarni ga dukkanin Kwamishinoni da shugabannin Ma’aikatu da hukumomin gwamnatin kano da su ajiye mukamansu nan da ranar juma’a 26 ga wannan wata.

Read more

Dangote Ya Gode Wa Buhari Bisa Karfafa Masa Guiwa Wajen Kai Wa Ga Gaci

Muhammad Auwal SuleimanMay 22, 20230

A cigaba da bikin ƙaddamar da kanfanin na Dangote, shugaban gamayyar kanfanin Dangote, Aliko Dangote, ya gode wa shugaba Buhari bisa ƙarfafa masa guiw

Read more

Bangladesh: Jirgin Farko Na Maniyyata Aikin Hajjin Bana Ya Sauka a Jidda

Muhammad Auwal SuleimanMay 22, 20230

Jirgin farko maniyyata aikin aiki hajji daga ƙasar Bangladesh hudu da kowanne jirgi ke ɗauke da adadin mutane 419 suka iso filin sauka da tashin jiragen sama na Sarki Abudul’aziz da ke Jidda a jiya Lahadi.

Read more

Abuja: An Fara Rufe Hanyoyi Domin Tabbatar da Tsaro a Ranar Rantsar da Sabon Shugaban Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

Hukumomi a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, sun ba da izinin rufe wasu hanyoyi da suka dangana da gine-ginen Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da Ma’aikatar Harkokin Wajen kasar saboda faretin rantsar da sabuwar gwamnati da za a yi.

Read more

NAHCON Ta Lalubo Hanyar Samar da Rangwame Bayan Ƙarin Kudin Aikin Hajjin Bana

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce ta samo mafita, dangane da batun ƙarin kudi dala 250 da aka samu na tikitin jiragen sama na aikin hajjin bana.

Read more

Gwamnan Jigawa Ya Musanta Zargin Yin Maƙarƙashiya Ga Gwamna Mai Jiran Gado

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

Gwamnan Jihar Jigawa mai barin gado, Muhammad Badaru Abubakar ya musanta zargin da ake yi masa na yi wa gwamna mai jiran gado, Malam Umar Namadi, maƙarƙashiya.

Read more

Wata Ƙungiya Ta Ja Kunnen Masu Tsoma Baki Kan Hukuncin Shari’ar Abduljabbar

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

kungiyar daliban ashabul kahfi warraqem ta yi gargadi ga duk wanda yake tsoma baki a shari’ar da ake gudanarwa ta malamin nan shaik abdulljabbar nasir kabara da su guji yin haka.

Read more

Gwamnan Kano Ya Gana da Zababben Shugaban Kasa Tinubu a Abuja

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

Shugaban kasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya gana da Gwamnan Jihar Kano mai barin gado, Abdullahi Umar Ganduje a gidansa na Defense House da ke Abuja.

Read more

Rashin Tsaro da Aka Samu a 2010 Zuwa 2015 Ya Fi Damuna – Goodluck Jonathan

Muhammad Auwal SuleimanMay 21, 20230

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce rashin tsaro da Najeriya ta yi fama da shi lokacin mulkinsa, daga 2010 zuwa 2015 shi ne abin da ya fi tayar masa da hankali a tsawon shugabancinsa.

Read more

Aisha Buhari Ta Ce Babu Shugaban Ƙasa da Zai Sake Fita Neman Magani

Muhammad Auwal SuleimanMay 20, 20230

Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, ta ce, daga yanzu babu buƙatar wani shugaban Najeriya ya fita ƙasar waje domin duba lafiyarsu.

Read more

Posts navigation

1 … 248 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama