Wata Ƙungiya Ta Ja Kunnen Masu Tsoma Baki Kan Hukuncin Shari’ar Abduljabbar

kungiyar daliban ashabul kahfi warraqem ta yi gargadi ga duk wanda yake tsoma baki a shari’ar da ake gudanarwa ta malamin nan shaik abdulljabbar nasir kabara da su guji yin haka.

Shugaban  kungiyar daliban da suka fito daga jahohin da ke yankin arewa enginer ibrahim abdullahi warure ne ya bayyana haka a yau lahadi a yayin wani taron manema labarai a jahar kano,

Post masu alaƙa

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da garkuwa da mutane,sannan an kwato Drone.

Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta buƙaci a biya diyyar masu haƙar ma’adinai 37 da suka rasu Neja

Atiku ya buƙaci Tinubu ya yi bayanin dalilinsa na ƙin halartar taron UNGA karo na uku a jere