Bam Ya Hallaka Daliban Islamiyya 2 A Abuja
Wani bam ya tashi a makarantar Islamiyya ta Sani Uthman da ke Kuchibuyi a Ƙaramar Hukumar Bwari a Abuja, inda ɗalibai biyu suka rasu, sannan wasu huɗu suka jikkata.
Wani bam ya tashi a makarantar Islamiyya ta Sani Uthman da ke Kuchibuyi a Ƙaramar Hukumar Bwari a Abuja, inda ɗalibai biyu suka rasu, sannan wasu huɗu suka jikkata.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta yi bikin kara wa jami’an ta 272 girma, a matakai daban-daban kamar yadda hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa PSC ta amince.
Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano Dakta Ali Haruna Makoda, ya kai ziyar bazata makarantar sakandare ta maza dake yankin Gano a Karamar hukuma dawakin kudu.
Shugaban ƙungiyar Izala ta Ƙasa Sheikh Abdullahi Bala Balau ya ziyarci Muhammad Babandede OFR, OCM a Kano da yammacin ranar Asabar.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya rusa Majalisar Zartarwar Jihar tare da korar Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Muhammad Aliyu-Ubamdoma da kuma dukkanin hadimansa na musamman.
Matasan garin Dawaki kudu sun share babban Asibitin yankin a wani bangare na murnar shigowar sabuwar shekarar 2025.
Wata Kotu ta ba da umarnin a tsare Mahadi Shehu mai sharhi kan al’amuran yau da kullum a gidan yarisaboda wallafa wani bidiyo iƙirarin cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sahale wa Faransa kafa sansanin soja a Arewacin Najeriya. A ƙarshen makon da ya gabata ne dai Hukumar Tsaro ta farin kaya DSS ta […]
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote Alhaji Aliko Dangote ya kai ziyarar ta’aziyya gidan tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya kuma mamallakik tashar MUHASA Muhammad Babandede OFR, OCM bisa rasuwar Mahaifiyarsa Hajiya Hajara Muhammad.
Rundunar Sojin Operation Fansar Yamma, sun kama wata mata mai shekara 25 a Jihar Zamfara da ke kai wa ƙasurgunin ɗan ta’adda Bello Turji Makamai a jihar Zamfara.
An yi jana’izar mahaifiyar tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya Muhammad Babandede a masallacin Zhera in da aka binne ta a makabartar Gandu dake Kano.