Gwamnatin Kano Za Ta Hada Guiwa Da IDB Domin Samar Da Makarantu
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin hada gwiwa da bankin cigaban Musulunci (IDB) domin samar da makarantu guda hudu da za a rika koyarwa da harshen Ingilishi da kuma Larabci.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin hada gwiwa da bankin cigaban Musulunci (IDB) domin samar da makarantu guda hudu da za a rika koyarwa da harshen Ingilishi da kuma Larabci.
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta gurfanar da daya daga cikin matasan da ake zargi da kashe wani dan sanda, mai suna Murtala Auwalu, a kan titin france road lokacin da yake tsaka da gudanar aiki, a ranar 1 ga watan Janairun 2025.
Cibiyar masana hulda da jama’a ta Najeriya (NIPR) ta yi taron karrama gwamannan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi da lambar yabo mafi girma ta cibiyar (DIAMOND PRIZE) bisa zamowarsa gwarzon gwamna a fannin habbaka aikin noma da samar da abinci.
Hukumar EFCC ta kama jami’an gwamnatin jihar Katsina guda biyar kan zargin karkatar kuɗaɗen tallafin hukumomin duniya da kuɗinsu ya kai Naira biliyan 1.29. Hukumomin lafiya na duniya ne suka sanya kuɗaɗen a asusun gwamnatin jihar Katsina, amma jami’an da ake zargin suka yi sama da faɗi da su. Jami’an da suka shiga hannu ma’aikata […]
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale da ke tsakiyar Jihar Kano.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa hudu a gaban kotun majistiri mai lamba 43, dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai shari’a Kabiru Sallau, bisa zarginsu da aikata laifuka hudu.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Abuja ta kama wata mota makare da ƙananan yara har 59 da ake zargin an sato su daga Arewacin Najeriya.
Miyar kuɓewa ɗaya ce daga cikin miya da aka san Hausawa da ita, duk da cewa akwai ƙabilu da dama da kan yi miyar ta salo iri-iri.
Yau za mu kawo muku yadda za ku yi miyar kuɓewa, ku suɗe hannu. Ba a bai wa yaro mai ƙuiya.
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ya haddasa ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu sassan ƙasar Saudiyya, lamarin da ya jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta rage kudin aikin Hajjin bana, duba da irin kalubalen da ‘yan kasa ke fuskanta na tattalin arziki.