Mai Shara Ya Mayar Da Dala Dubu 10 Da Ya Tsinta A Kano
Wani matashi mai aikin shara a filin jirgin Malam Aminu da ke Kano ya mayar da Dala Dubu 10 da ya tsinta, kudin da sun kai kimanin Naira miliyan 16, da ya tsinta.
Wani matashi mai aikin shara a filin jirgin Malam Aminu da ke Kano ya mayar da Dala Dubu 10 da ya tsinta, kudin da sun kai kimanin Naira miliyan 16, da ya tsinta.
Babban Daraktan Hukumar ta NIA ya ce ba wani babban dalili bane ya sa shi ajjiye aikinsa.
Shugaban ƙungiyar ɗaliban Najeriya, Muhammad Sabo ya shaida wa manema labarai cewa a wannan karon ƙungiyar baza ta zuba ido taga ana cutar da ɗaliban ba.
Daga Suraj Na Iya Idris Kududdufawa Babbar gadar da ake shiga babban birnin Yamai a kasar Nijar ta karye sakamakon mamakon ruwa saman da ake yi samu a yankin. Gadar ta karye ne tsakanin mahadar jihar Doso da mahadar shiga birnin na Yamai. Mafiya yawan al’ummar da suke bi ta jihar Doso domin shiga birnin […]
Tinubu ya naɗa Farfesa Abdullahi Sale Pakistan ne bayan ya cire Jalal Arabi da a yanzu ake cigaba da bincikensa.
An buƙaci ‘yan jarida su riƙa aiki a bisa doron doka da oda a yayin gudanar da ayyukansu a Najeriya
Reno ya ce, da ‘yan Arewa ba su ga dama ba, da babu yadda Tinubu zai yi ya zama shugaban Najeriya.
Jirgin Ruwa ya yi ajalin mutane 5 a garin Nahuche Karamar Hukumar Taura Jihar Jigawa.
Daga Muazu Hardawa Edita jàridar Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haifar da ambaliyar ruwa wacce ta share babbar gadar garin Buskuri da ke karamar hukumar Katagum a Jihar Bauchi. Ambaliyar ta jefa dubban mutane da gonakin su da gidaje cikin gagarumar asarar da bata misaltuwa. Buskuri gari ne mai nisan kilomita 15 daga […]
Rahotanni daga hedikwatar Kungiyar kwadago ta Najeriya ta NLC na cewa gungun jami’an tsaro dauke da tarin makamai sun yi wa hedikwatarta da ke Abuja, kawanya.