Mun Karbi Tuban Ndume -Ganduje
Shugaban Jamiyyar APC na kasa, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun karɓi tuban Sanata Ali Ndume tun da ya fahimci kuskurensa a taƙaddamar da ta taso har aka samu saɓani tsakaninsa da jam’iyyar. A baya dai Jamiyyar APC ta aikewa majalisar dattijan kasar nan takardar korafi akan sanatan, wanda hakan ya yi sanadiyyar sauke […]