Benjamin Hundeyin, ya ce wannan shirin na inganta insharar motoci zai tabbatar da cewa masu motoci masu bin tituna sun sami kariya.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Benjamin Hundeyin, ya ce wannan shirin na inganta insharar motoci zai tabbatar da cewa masu motoci masu bin tituna sun sami kariya.
A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar, ya ce an daidaita farashin ne sakamakon samun ci gaba mai kyau a bangaren makamashi na duniya da kuma raguwar farashin …
Masallacin Jami’ur Rahman, wanda a da ake kira da Masjid Sahaba, ya dakatar da Sheikh Muhammad Bin Uthman daga limanci biyo bayan hudubar da ya yi a ranar 24 ga …
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada Kudirinta na tallafawa masu bukata ta musamman, musamman masu lalurar laka domin inganta rayuwarsu.
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama wasu matasa biyu mace da Namiji da suka daura aurensu a gidan cin abinci da shakatawa na Banana dake unguwar Zoo road a …
Wasu iyayen yara a karamar hukumar Fagge sun yi zanga-zangar kin jinin sabuwar shugabar makarantar sakandiren GGASS Tudun Bojuwa.
Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta sanar da 4 ga Fabarairun 2025, a matsayin ranar da zata fara zanga zangar gama gari a Najeriya domin nuna fushinta akan karin kuɗin …
Daga: Safiyanu Haruna Kiyama Ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta ce ta yi shirin da zai saukaka tattaunawa da ƙasashen Burkina Faso da Mali da kuma …
Ƙungiyar Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa SNB ta buɗe sabon ofis a jihar Kano, a wani ɓangare na ci gaba da taron bitar kara wa juna sani na kwanaki …
Rundunar Sojin Nijeriya ta gudanar da jana’izar Dokin ta Sajan Dalet Danfari Akawala.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi