Bikin Sallah: Yan Kasuwar Kantin Kwari Sun Koka Da Rashin Ciniki
Daga : Shareep Khaleepha Sharifai Yan kasuwar kantin Kwari a jihar Kano, masu siyar da Yadi, Shadda, Atamfofi da Abaya da dai sauransu , sun koka sosai kan yadda ciniki yaja baya ,duk da cewa a irin wannan lokaci na karatowar bikin sallah suna samun karuwar masu cinikin kaya suke shigo wa daga sassa daban-daban […]