Tinubu Ya Yi Farin Ciki Da Ricikin Jam’iyun Adawa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki. Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin jawabin da ya yi na ranar tunawa da dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin ƙasar da ke Abuja, yau Alhamis. “Ina jin daɗin ganin jam’iyyun adawa a tagayyare,” […]