Mujahid Wada Guringawa

Gwamnatin Gombe Zata Gina Mayankar Dabbobi Kan Biliyan 3

Gwamnatin Jihar Gombe ta sanya hannu kan yarjejeniyar Naira biliyan uku domin gina mayankar dabbobi ta zamani a garin Gombe. Hakan wani bangare ne na shirin inganta kiwon dabbobi da tsaftar abinci da kuma rage matsalolin kiwon dabbobi (L-PRES) wanda Bankin Duniya ke tallafa wa. Shirin L-PRES na da nufin kyautata harkar kiwon dabbobi da […]

Read more

Salah Ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Wasan Premier Na Bana

Ɗan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Premier na kakar bana. Wannan ne karo na biyu da Salah ya lashe kyautar, wanda ake yi bayan haɗa kuri’un jama’a da na masana harkar kwallon kafa – ɗan wasan ya taɓa lashe kyautar a kakar 2017-2018. Salah wanda ya jagoranci ƙungiyarsa […]

Read more

Sojoji Sun Kashe Mayaƙan ISWAP 5 A Borno

Dakarun sojin Najeriya sun kashe mayakan kungiyar ISWAP guda biyar sa’annan suka fatattaki ragowar da suka kawo hari a sansanin soji da ke kauyen Gajibo da ke Karamar Hukumar Dikwa a Jihar Borno. Wata majiyar daga Zagàzola makama na cewar, ’yan ta’addan sun kai hari kauyen Gajibo ne da misalin karfe 10:20 na daren ranar […]

Read more

Ana Zargin Ma’aikacin NRC Da Satar Waya.

Hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya, NRC ta tabbatar da kama ma’aikacinta mai suna Gift Eseeli, mai shekara 38, bisa zargin satar waya a Rafa Yard da ke kan hanyar Warri-Itakpe a harabar tashar jirgin ƙasa (WITS) Jihar Delta. Jami’an rundunar Man O’war na shiyyar Railway Command ne suka kama ma’aikacin. A cewar mai magana da […]

Read more

Yan Sanda Sun Fara Kama Yan Trending A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane su 7 wadanda dukkansu matasa ne harma da kananan yara, bisa zargin su da tare hanyar shatale-talen gidan gwamnatin jihar Kano, suna daukar bidiyo don su yada a shafukan sada zumunta. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ya tabbatar […]

Read more