Bidiyo: ‘Yan Daba Sun Yi Sanadiyyar Rasuwar Wani Matashi a Unguwar Yakasai

Labarai@muhasatvr

Al’ummar unguwar Yakasai da ke cikin ƙaramar hukumar birni sun gamu da mummunan labarin kisan gilla da aka yi wa wani mai suna Jamilu.

Wakilinmu ya yi tattaki zuwa unguwar ta Yakasai, inda ya rawaito mana yadda ‘yan wannan unguwa ke nuna fushinsu kan yadda wannan al’amari ya faru da kuma yadda ayyukan daba ke cigaba da ta’azzara a unguwar ta Yakasai.

Cikakken rahoton da wakilinmu Yasir Adamu ya haɗa mana

Post masu alaƙa

Atiku ya naɗa El-Rufai cikin mambobin kwamitin yaƙin zaɓensa

Yara mata 4 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Ba na jin haushin abokaina da suka yi shiru kan tsare ni — El-Rufai