Cutar Sanƙarau Ta Yi Ajalin Mutane 26 A Kebbi
Aƙalla mutane 26 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon ɓarkewar cutar Sanƙarau a wasu ƙananan hukumomi huɗu na Jihar Kebbi Arewa maso Yammacin tarayyar Najeriya.
Aƙalla mutane 26 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon ɓarkewar cutar Sanƙarau a wasu ƙananan hukumomi huɗu na Jihar Kebbi Arewa maso Yammacin tarayyar Najeriya.
Gamayyar ƙungiyoyin manyan makarantu na gwamnatin Jihar Adamawa sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a jiya Talata, 11 ga watan Maris. Ma’aikatan manyan makarantun da suka haɗa da masu karantarwa da waɗanda ba sa karantarwa sun shiga yajin aiki ne bayan wa’adin yajin aikin gargaɗi na kwanaki bakwai da ya ƙare a jiya […]
Majalisar Wakilai ta bai wa Hukumar Sadarwa ta NCC umarnin rufe duk wasu shafukan intanet masu nuna batsa a Nijeriya. Majalisar ta ba da wannan umarni yayin zamanta na yau Talata, inda ta nemi hukumar sadarwar ta umarci duk kamfanonin da ke samar da intanet su rufe duk wasu shafukan intanet da ke nuna hotuna […]
Hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa, Police Service Commision (PSC) ta amince nadin CP Ibrahim Adamu Bakori, a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Kano. Sabon kwamishinan yan sanda Ibrahim Bakori, shi ne zai maye gurbin, AIG Salamn Dogo Garba , wanda ya samu Karin girma daga kwamishinan yan sanda zuwa mataimakin babban […]
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano, zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji Maitama Sule, wanda ya rayu tsakanin shekarar 1929 zuwa 2017, ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban zamantakewa da siyasar Nijeriya a tsawon rayuwarsa. Marigayin ya taba […]
Mutane 21 ne suka jikkata yayin da wani mai suna Ibrahim Sani, dan shekaru 14 ya rasa ransa, sakamakon fashewar tukunyar Iskar gas, a gidan marigayi Sheik Isyaka rabi’u dake unguwar Goron Dutse Kano. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya tabbatar da hakan ta […]
Ministan lafiya da walwalar jama’a, Muhammad Pate, ya ce gwamnatin Najeriya ta ware wasu asibitoci 154 a faɗin ƙasar domin ba da kulawa ga masu juna biyu kyauta. ya bayyana hakan a yayin wata tattauna da gidan talabijin na Channels. Farfesa Pate ya ce waɗannan asibitoci za su kula da duk wata larura da ta […]
Rundunar yan sandan Jihar Kano tare da hadin gwiwar rundunar yan sanda ta Nijeriya, sun fara gudanar da taron masu ruwa da tsaki kan tsaron makarantun jihar, na wuni biyu, daga ranar Litinin 10 ga watan Maris zuwa Talata 11 ga watan Maris 2025 An shirya taro ne don tattaunawa da kuma lalubo hanyoyin magance […]
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna, Elizabeth Peter, daga unguwar Korokpa, a karamar hukumar Paikoro a jihar Neja ta nutse a kogin Chanchaga , a lokacin da ta ke kokarin diban ruwa. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, inda Elizabeth ta je kogin tare da ’yan uwanta domin […]
Daga: Abdullahi Auwal Zubairu Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL) ya dakatar da yarjejeniyar musayar mai da naira tare da masu sarrafa mai na cikin gida, ciki har da matatar man Dangote da sauran masu aikin mai masu zaman kansu. Wannan shawarar, wacce ta fara aiki nan take, ta haifar da tattaunawa game da […]