Malam El-Rufa’i Ya Koma Jamiyyar SDP
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya tabbatar da sauya sheƙa daga jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar zuwa jam’iyyar SDP.
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya tabbatar da sauya sheƙa daga jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar zuwa jam’iyyar SDP.
Wasu ‘yan ta’adda masu satar mutane sun yi garkuwa da wani matashi mai shekaru 20, Muhammed Bello a ƙauyen Zakirai da ke Ƙaramar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano.
Daga : Shareep Khaleepha Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya bar jam’iyyar PDP. Dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya sake jaddada goyon bayansa ga hadakar jam’iyyun siyasa don kayar da jam’iyyar APC a 2027. Daily Trust ta rawaito cewa, a baya-bayan nan, rahotanni daban-daban […]
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Edo, ta kama wani matashi mai suna Aireebiuwa dan shekaru 27 bisa samunsa da laifin yanke kan mutum sannan ya sanya a cikin wata Jaka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Edo, Moses Yamu, ya ce jami’ansu dake aiki a Evbuotubu tare da hadin gwiwar yan Banga ne […]
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Tajudeen Abbas ya ce mazaɓarsa ta Zariya za ta samu ƙarin manyan makarantu gwamnatin tarayya biyar da na sakandire biyu a kasafin kuɗin 2025.
Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta tabbatar da kisan da aka yi wa shugabanta na jihar Kwara, Idrissu Abubakar cikin alhini.
Isyaku Mahmud, makaho ne dan shekara 28 da ke sana’ar sayar da data a yankin Kudancin Kaduna. Ya shaida wakilin Jaridar Aminiya cewa har sana’ar hada-hadar kudi ta POS yana yi a baya, amma yanzu ba shi da jari. Anga yadda makahon yake sarrafa manhajojin WhatsApp da Fesbuk kuma yake sayar da data kai tsaye […]
Babban alƙalin kotun ɗaukaka ƙara ta Najeriya, John Tsoha ya canja alƙalin da ke shari’ar jagoran ƙungiyar IPOB da ke fafutikar kafa ƙasar Biafra, Nnamdi Kanu, kamar yadda shafin intanet na tashar Channels ya ruwaito. Lauyan Kanu, Aloy Ejimakor ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a yau Asabar. A baya dai mai shari’a […]
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane hudu da ake kyuatata zaton yan bindiga ne, dauke da makamai da kuma kudi , a kan titin By pass dake unguwar Hotoro karamar hukumar Nasarawa ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne tabbatar da hakan da […]
Kotun majistire mai Lamba 32 dake zaman ta a unguwar NormanSland ta ci gaba da sauraren shari’ar nan da ake tuhumar wasu matasa da laifin hadin baki, shiga ta laifi, aikata sata da fashi da makami da kuma siyan kayan sata, a garin Gurungawa dake karamar hukumar Kumbotso Kano.