Babu Rukuni

Yan Siyasa Ne Ke Zagon Kasa Ga Ci Gaban Nijeriya

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya zargi ƴan siyasan Najeriya da yin zagon ƙasa ga ci gaban ƙasar ta hanyar ɗaukar mukaman gwamnati a matsayin gadon gidansu a maimakon amanar jama’a.Da yake jawabi a ranar Laraba a yayin taro karo na 15 mai taken, “ya Isa haka” da ya gudana a jihar Legas, Sanusi II […]

Read more

Saudiyya Ta Rage Wa Najeriya Kujerun Aikin Hajjin 2026

Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na kujerun aikin Hajjin da aka ware mata. NAHCON ta yi gargaɗiin cewa matakin zai hana mutane da dama zuwa aikin Hajjin a shekara mai zuwa. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Fatima Sanda […]

Read more

NIDCOM Ta Ceto Yan Nijeriya 956 Daga Gidan Yarin Libiya

  Daga : Abubakar Abdulkadir Kurawa Hukumar da ke kula da ‘yan Nijeriya mazauna Ƙasashen Ƙetare (NIDCOM) ta ce an kuɓutar tare da mayar da ‘yan Nijeriya 956 daga gidajen yarin kasar Libya a cikin watanni ukun farko na shekarar 2025. Hakan ya biyo haɗin gwiwar da hukumar NIDCOM ta samu tare da hukumar da […]

Read more

Yan Arewa Su Koyi  Dabarun Kare Kai- ACF

Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa(ACF) ta yi kira kan yadda za’a wayar da kan mutanen Arewacin Najeriya, game da muhimmancin kare kansu, duba da yadda matsalar tsaro tayi ƙamari a yankin. Da yake gabatar da jawabi a taron kwamitin zartarwar ƙungiyar na ƙasa, ACF Mamman Mike Osuman ( SAN), ya nuna takaici kan yadda hare-hare da […]

Read more

Mun Karbi Tuban Ndume -Ganduje

Shugaban Jamiyyar APC  na kasa, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun karɓi tuban Sanata Ali Ndume tun da ya fahimci kuskurensa a taƙaddamar da ta taso har aka samu saɓani tsakaninsa da jam’iyyar. A baya dai Jamiyyar APC ta aikewa majalisar dattijan kasar nan takardar korafi akan sanatan, wanda hakan ya yi sanadiyyar sauke […]

Read more

Wata gobara ta ƙone sansanin ‘yan gudun hijira a Barno

Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa-maso-gabas, wato North East Development Commission, ta kai kayan agajin gaggawa ga mutanen da suka gamu da ibtila’in gobara a sansanin ‘yan gudun Hijrah na Rundaben Shuwa da ke kusa da Bauchi. Wannan al’amari ya faru ne a lokacin da ake sallar juma’a bayan da wata  mummunar gobara ta tashi daga wani […]

Read more